Mas’ala Muhimmiya da aka yi min ilhamarta a cikin Daren Lailatul ƙadri: Jelar “muƙamina biyu”na kalma ta “goma sha uku”
NAVIGATION
37. Page
Mas’ala Muhimmiya da aka yi min ilhamarta a cikin Daren Lailatul ƙadri:
Jelar “muƙamina biyu”na kalma ta “goma sha uku”
Na farko:Da sannuzan nuna ishara a cikin mutuƙar taƙaitawa i zuwa haƙiƙa mayalwaciyya ƙwarai mai tsayi ta sauka i zuwa zuciya a cikin daren lailatul ƙadri, domincewa shi babu kokwanto haƙiƙa mutum da sababin sukan zuci mairaɗaɗi wanda ya faru don tsananin zalunci da kama-karya na yaƙin duniya na ƙarshe kuma da ɓarnace-ɓarnacensu ba tare da rahma ba da munanar azabtarwarta ga ɗaruruwan marasa laifi ta hannun maƙiyi ɗaya, kuma daga ɗeɓe ƙauna mai tsananiwannan da yasami waɗanda akarinjaya, kuma da ɗimuwa mai tsanani ta waɗanda suka yi rinjaye da damuwa a bisacewa su ba za su iyakiyayye ikon suba da hukuncin su,kuma ba sa iya gyara rurrushewarsu, da sababinbayyanar cewa rayuwar duniya ta ɗan lokaci ce, mai ƙarewa ce dukkanta, kumahaƙiƙa abubuwan masu kyalkyali na jan-hankali na yanzu na ƙarya ne masu sa bacci ne a gaban duban kowa, da sababinraunin shirye–shirye maɗaukaka da kuma haƙiƙar mutuntaka da suka samu raunuka masu zurfi da jimlarsu gaba ɗaya,dasababin karayar gafala da ɓata da tunanin nan na‘yan ɗabi’a[1] wadda ita kurma ce bata jia ƙarƙashin takobin zinare na al Alƙur’ani, kuma da sababin bayyanar fuska ta haƙiƙa munmuna mai zalunci ta siyasa wadda ita ce sutturar mafi yawan shaƙewa da yaudara,da mafi yalwa ta gafala da ɓata a bisa fuskar ƙasa, da sababin cewa rayuwar duniya wadda ita ce masoyiya da ba ta haƙiƙa ba ga mutane mai muni ce mai ƙarewa ce mai gushewa ce…. ina
[1]Waxanda suke danganta samuwar komai ga dabia.
38. Page
faɗa; babu shakka babu kokwanto haƙiƙa mutane – gini a bisa alamomi waɗanda suka bayyana a kudanci da yammaci da Amirka – a saboda haka da dukkan ƙarfinsu za su nemi rayuwar nan wazanzajjiya wadda suke son ta so na gaske, kuma suna nemanta da zubin halittar su.
Babu shakka babu kokwanto haƙiƙa Alƙur’ani mai bayani mai mu’ujiza wannan da yake da ɗalibai miliyan ɗari uku da hamsin a cikin kowanne zamani, a tsakankanin shekaru dubu ɗaya da ɗari uku da sittin, wannan da ya sa tambarinsa a bisa dukkan hukunci na daga hukunce-hukuncensa da kuma kowacce mas’ala daga mas’alolinsa tare da gasgatawar miliyoyin ma’abota haƙiƙa, wannan da yake mamayewa tare da zarcewa a cikin zukatan miliyoyi mahaddatansa da tsarkinsa, da ake karantawa ga mutane a bisa harasansu, kuma shi ne yakewa mutane busharar da rayuwa ta wanzuwa da arziki da jin-daɗi na har abada cikin salo da ba a taɓa samun irinsa ba a kowanne irin littafi koma bayansa, kuma yana magance dukkan raunukansu… ina
39. Page
faɗa ba tare da kokwanto ba cewa shi - gini a bisa sanarwa da ba da labarinsa wannan Alƙur’ani da bayaninsa yake gajiyarwadadubunaidaga ayoyi masu karfi masu tsanani da ake maimatasu bari, da ba da labarinsa sau dubunnan gomomi a fili da kuma ishara, da yin bushararsa da rayuwa ta wanzuwa da fahimtar da shi da rayuwa ta har abada dawwamammiya ta hanyar dalilai tabbatattu da ba sa girgizada hujjojin da ba su da ƙarshe kuma ba sa cakuɗuwa da shubuhohi; idan mutane ba su rasa dukkan hankalinsu ba kuma idan ƙiyama ta ma’ana ko ta gaske ba ta tashi ba a kan kawunansu ba, – da sannu nahiyoyin duniya masu yawa da hukumominsuzasuyi kardado da neman Akur’ani wanda bayaninsa yake gajiyarwa, kamar yadda suke ƙoƙarin su yarda da Alƙur’ani sanannu masu ba da labarai na ƙasar Sweden da Norway, da Firllanda da England da jam’iyar Amurka muhimmiya wadda take bincike a kan addinin gaskiya,bayan sun fahimci haƙiƙoƙinsa da sannu zasuyi riƙo da shi da dukkan rayukansu da kawukansu; domin cewa babu kamar Alƙur’ani sam-sam ta wannan mahanga abar ambato, ba zai yiwu ba a ce yana da makamanci ba,
40. Page
kuma ba zai yiwubawani abu ya mamaye wajen wannan mu’ujizar mai girma ba ta ko ƙaƙa.
Na biyu: Domin cewa Rasa’il nur, haƙiƙa sun bayyana ayyuka na da’awah kamar takobi ne na zinare a hannun wannan mu’ujiza mai girma,kuma ta tilastawa mafi tsananin maƙiyanta taurin kai a bisa miƙa wuya, tare da cewa Rasa’il nur, waɗanda suke kira zuwa taskokin nan na Alƙur’ani ta hanyar haskaka zuciya da ruhi da shu’urai da ji na gaɓoɓi cikakkiyar haskakawa,kuma suna gabatar da magunguna masu dacewa ga kowanne daga cikinsu, waɗanda ba su da maɓuɓɓuga da makoma sai dai Alƙur’ani mai girma, waɗanda su ne mu’ujizozi na ma’ana a gare shi; suna tsaye a kan wancan aikin mafi alherin tsayawa,haƙiƙa sun yi rinjaye bisa kiraye -kiraye na tsoratarwar da aka fuskantosu da su kuma littattafan Rasa’ilun Nur sun yi
41. Page
rinjaye a kan zindiƙai masu tsaurin kai cikakken rinjaye,kumasuka rusa da rugurguza ra’ayin nan na ‘yan danganta halittar komai ga ɗabi’a wadda ita ce mafi tsauri mafi ƙarfin sansanin ɓatada” Risalat ɗaɓi’a”, kuma sun gusar da gafala a cikin mafi kauri da mafi shaƙewa da mafi yalwar kewayoyin nan na gurabanta, da kuma a cikin mafi yawan mas’alar nan ta ilmin zamani[1]da”mas’ala ta shida “a “Risalat samara” a cikin littafin “Asah Musah” da hujjojinsana farko da na biyu da na uku da na takwas, a cikin mutuƙar bayyanawa sai ta bayyana hasken tauhidi; babu shakka cewa shi wannan ya lazamta a garemu - yana lazamtar al’umma -ɗaliban Rasa’il nur su buɗe makarantu na Rasa’il nur a cikin dukkan gurabu gini a bisa damar da hukuma ta ba da tsarinsa a hukumance, saboda buɗe makarantu masu zaman kansu don koyar da addini.
[1] Abubuwan da ilmin zamani yake rufesu na dalilan samuwar Allah (s.w.t.) da saninsa.
42. Page
A haƙiƙa cewa kowanne mutum ɗaya zai iya fa’idantuwa da Rasa’il nur a shi ɗayansa; sai dai cewa ba zai yiwuba kowanne mutum ya fahimci kowacce mas’ala fahimta cikakkiya, domin cewa su bayani ne na hakikokin, imani da ilimi kuma sanin Allah ne, kuma a cikin lokacin kansa halarta ne da ibada.
Daɗaɗɗun makarantu daba na hukuma ba suna yalwatar da waɗannan ilmai da haƙiƙoƙi a cikin shekaru biyar ko goma, amma makarantun Rasa’il nur za su samar da su a cikin sati biyar ko goma idan Allah ya yarda, kaisuna samar da su tabbas tun shekaru ashirin a aikace.
Sannan cewa lallai ne a kan hukuma ta yi aiki don tallafawa da yaɗa littattafan Rasa’il Nur waɗanda su haske ne na Alƙur’ani kuma masu kira ne i zuwa gare shi, aiki na gaggawa, ba kuma ta cutar da ita ba, har dai ya kasance yin haka kaffara ce a gare ta[1], game da abin da ta aikata shi na zunubai, to don haka Rasa’il annur garkuwa ce mai ƙarfi me kare bala’o’i masu sauka da kuma garkuwa ce a gaban ta’addanci.
Sa’id Nursi.
[1]Ita hukuma.


