Muƙami na farko

101. Page

Muƙami na farko.

Shi yana daga muƙamai tara waɗanda suka shafi hauhawa tara na daga dalilan tashin alƙiyama wannan da ayoyi suka yi nuni gare su a farkon nuni mai gajiyarwa.

Da sannu za a bayyana kuma za a fito da shi fili – in Allah mai jin-ƙai ya so -, dalili mabayyani da hujja yankakkiya kan abin da ya shafi al’amarin tashin alƙiyama wanda ayoyi sun bayyana su.

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

فَسُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ حِينَ تُمۡسُونَ وَحِينَ تُصۡبِحُونَ * وَلَهُ ٱلۡحَمۡدُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَعَشِيّٗا وَحِينَ تُظۡهِرُونَ * يُخۡرِجُ ٱلۡحَيَّ مِنَ ٱلۡمَيِّتِ وَيُخۡرِجُ ٱلۡمَيِّتَ مِنَ ٱلۡحَيِّ وَيُحۡيِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَاۚ وَكَذَٰلِكَ تُخۡرَجُونَ[1]

(Ba a rubuta waɗannan muƙamai ba har yanzu).


[1]الروم 17-19




102. Page

 

TATACCEN BAYANI NA “SHI”

Da sunansa tsarki ya tabbata a gare shi babu wani abu sai yana tasbihi da godiyarsa, amincin Allah da rahmarsa da albarkakatunsa na har abada madawwama su tabbata a gare ku.

السلام عليكم ورحمة الله و بركاته أبدا دائما

‘Yan’uwana, masu girma masu gaskiya:

 ‘Yan’uwana na gani a cikin nuƙɗa na tauhidi mai taushi an nunamin shi a wani ɗan lokaci ta hanyar tsinkaye a cikin shafin iska[1], a cikin jihar abubuwan zahiri kawai, a lokacin tsattsakin tafiya na saƙe-saƙen zuciya da tunani a cikin lafaziهوshi da yake cikinلَآ إِلَٰهَ إِلَّاٱللَّهُ

َda wanda yake cikinقُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ; haƙiƙa hanyar imani mai sauƙi ce a matuƙar sauƙi da sassauci, mai sauƙi ceda darajar nan ta wajabci,kuma haƙiƙa hanyar nan ta shirka da ɓata a cikinta akwai dubunnan korarrun abubuwa waɗanda ba za su faru ba, masu matsaloli, zan bayyana wancan nuƙɗa mayalwaciya mai tsawo a cikin ishara taƙaitacciya.


[1]Da take filfilawa a sararin subhana.