Na farko
NAVIGATION
120. Page
بإسۡمِهسُبۡحَٰنَه
وَإِن مِّن شَيۡءٍ إِلَّا يُسَبِّحُ بِحَمۡدِه
السلامعليكمورحمةاللهوبركاتهأبدادائما
AMINCIN ALLAH DA RAHMAR ALLAH DA ALBARKATUNSA SU TABBATA A gare ku HAR ABADA MADAWWAMIYA:
Yan uwana masu girma magasgata,
Na farko:Haƙiƙa wannan idin yana yi mana bushara – a cikin murnan sallah ta idi mai albarka ga dukkan masu haske da ɗaliban nur a cikin hajji mafi girma,da murnar idin masoya Rasa’il annur, waɗanda suke hajji- da murnar nan ta gabatar da idi mai girma na duniyar musulunci don sun zama garuruwa masu girma ga duniyar musulunci kamar ƙasar Indiya da ƙasashen Larabawa – waɗannan da suka wanzu a ƙarƙashin ribacewa tun zamani mai nisa kuma suka rasa ‘yancinsu- ƙasashen musulunci masu ‘yanci,watodaular musulunci ta kafu a Indiya da mutun miliyan dari, kuma a cikin ƙasar Jawa da mutane fiye da miliyan hamsin haka hukumomi huɗu ko biyar daga cikin ƙasashen Larabawa sun haɗa kan ƙungiyar haɗin kan Larabawa tare daƘungiyar haɗa kan musulmai kamar haɗaɗɗiyar Al’umma.


