RAJA’I NA BAKWAI
NAVIGATION
43. Page
RAJA’I NA BAKWAI:
Daga Hasken “Saƙonnin Dattijai”
Wata rana a lokacin da na fara tsufa, lokacin canjawar dariyarsa’idu na Da zuwa kukan sa’idu na yanzu, sai ma’abota duniya mazauna birnin Ankara suka nemi na je can suna zaton ni sa’idu ne na da, sai na tafi i zuwa gare su,a cikin ƙarshen lokacin damina, sai na hau i zuwa ƙololuwar tsohon sansanin birnin Ankara wannan da tsufa ya same shi fiye dani yatsufa ya yi rauni sama da ni, sai wannan sansanin ya bayyana a gare ni a cikin sura ta abubuwan tarihi da suka faru a da can.
Da lokutan tsufa na shekara,da tsufana ni kaina da tsufan sansanin, da tsufan mutane, da tsufan daularalayen usman maɗaukakiya, da mutuwar sarautar khilafanci, da tsufan duniya sun sanya ni - kuma ni ina cikin halina matuƙar baƙin ciki wanda ba’asanni da shi ba- ina duba daga wannan ƙololuwar wancansansani maɗaukaki i zuwa zurfin zamaninda ya shuɗe da kuma tsawon zamanin da zai zo nan gaba,sai nayi duba, nayi bincike, nayi binciken haske da abin da zai rarrashe ni da sauƙaƙamin da raja’ia cikin duhunnan nan na tsufa guda huɗu ko biyar, wanda sashinsu yake shiga sashe, waɗanda suka kewaye ni; donna kasance a hali na ruhi mai duhu mai tsanani a cikin Anƙara.
44. Page
Kuma yayin da na kasance ina neman haƙurƙurtarwada sauƙaƙawa na duba ɓangaren dama wanda shi ne zamanin da ya shuɗe, zamanin da ya shuɗe sai ya bayyana a gare ni a cikin surar maƙabarta mai girma tamahaifina da kakannina danau’i na mutane, sai ya sani cikin halin kaɗaici a maimakon ya ɗebemin kewa, kuma sai na duba i zuwa nan gaba wanda shi ne ɓangaren arewa ina mai binciken mafita, sai ya bayyana a gare ni a cikin surar maƙabarta babba mai duhu tawa da ta wasu masu kamata da ta wasu da za su zo a nan gaba, sai ya firgitar dani a maimakon ya ɗeɓe min kewa,sannan sai na dubiranar da nake cikinta bayan dama da hagu ba su ɗauke min kewa ba,ranar da nake ciki sai ta bayyana ga dubanamarafkani mai kamada
45. Page
tarihi a cikin sura ta makarar da ke ɗauke da gawata wadda rabin ta ya mutu yake tsananin girgiza kamar yankakken wani abu.
Sannansai na ɗaga kaina sai na duba kan bishiyar rayuwata bayan na ɗeɓe ƙauna daga wannan jihar kuma, sai na ga wannan bishiyar tanada ɗan ice ɗaya, wanda shi ne jana’iza ta, kuma ita ce a bisa waccan bishiyar da take duba na, sai ban samu ɗebe kewa ba daga wannan jihar ma,kuma sai na girgiza kaina,sai nasunkuyar da kaina, sai na duba i zuwa ƙasan bishiyarrayuwar har i zuwa saiwowinta, sai na ga haƙiƙa turɓayar dake ƙasa sai ka ce an cuɗanya turɓayar ƙasusuwana a cikinta, da turɓayar farkon halittata kuma ana takasu a ƙasan ƙafafuwa, toshi ma hakabai iya magance baƙƙan cikina ba, sai ya dai ƙaran baƙin ciki a kan baƙin ciki na.
Sannan sai na buƙatu don inyi duba i zuwa bayana sai na ga cewa duniya mai ƙarewa wannan da bata da tushe tana gangarawa cikin zurfin rafin-nan na rashi da duffannan naƙarewa,- wannan jiha- sai tasanya guba a cikin baƙƙan ciki na yayin da nazama ina neman magani,a waccan jihar maban samu wani alheri ba sai nayi duba i zuwa jihar gaba, sai na aika ganina i zuwa gaba, sai na ga ƙofar kabari ta bayyana tana buɗe a miƙe a kan hanyata tana duba i zuwa gare ni tana mai buɗe bakinta, kuma a bayanta sai aka nuna min a gaban ganina wata hanya wadda ta miƙu i zuwa har abada da waɗansu ayari da suke tafiya akanta.
46. Page
A hannuna babu abin da zan fuskanci dukkan wancan firgicin da waɗancan tsorace-tsoracen da ke zuwa daga waɗancan jihohin shida – sai dai zaɓi na ɗan yanki kamar nuƙuɗar dogaro da makami don kariya.
Kuma bai kasance ba ga wancan zaɓin na yanki wannan da shi ne makami ɗaya tilo ga mutum don fuskantar waɗannan maƙiya waɗannan da ba su da iyaka da abubuwa masu cutarwa waɗanda ba sa ƙirguwa sai dai aiki,dan cewa shi tauyayye ne, taƙaitacce, gajiyayyeba zai iya samar da komai ba, ba zai yiwu ba ya zarta i zuwa abin da ya shuɗe ba, har dai ya dakatar da ɓaƙan ciki, waɗannan da suka taho min daga gare shi, haka nan ma ba zai iya zarcewa ba i zuwa nangaba don ya hana
47. Page
tsorace-tsorace da suke zuwa daga gare shi, sai na ga cewa shi babu watafa’ida daga gare shi game ni da raɗaɗɗuka nawaɗannan da suka shafi abin da ya wuce da wanda zaizo.
A yayin da na zama mai ruɗewa saboda abin da jihohin nan guda shida suka gadar min na daga firgici da ɗimuwa da duhu da ɗeɓe ƙauna; Sai ga hassaken imani waɗanda sukecikin Alƙur’ani wanda bayaninsa yake gajiyarwa suna taimako na kuma suna haskaka waɗancan jihohin haskakawa zuwa wata iyaka, cewa shi, da waccan kaɗaitakada duffai za su ninku sau ɗari da wannan hasken ya isa ya haskakesu dukkansu, kuma ya juyar da dukkan ɗimauce-ɗimaucen ɗaya bayan ɗaya i zuwa nutsuwa,waɗannan kaɗaici ɗaya tana bin ɗaya yana mayar da su i zuwa ɗebe kewa, don cewa imani haƙiƙa ya kekkece surar zamanin da ya wuce mai sa kaɗaiciwannan da aka nunamin itakamar wata maƙabarta babba, sai ya bayyana da ganin nan na yaƙini da kuma tabbatar wannan ta yaƙini cewa shiwajen zamane mai haske, da matattarar masoya ma’abociyar ɗebe kewa.
48. Page
Sannan abin yake zuwanan gaba wannan da yake bayyana ga duban nan na gafala a cikin surar maƙabarta babba, imani ya bayyana shi, da ilimin yaƙini a cikin surar mazaunin nan na garar baƙi ta rahma a cikin benaye na arziƙi da jin daɗi ababanso.
Sannanimani ya rusa zamani na yanzu wannan da yake bayyana a madubar nan ta masu gafala kamar akwatin gawa, ya rushe surar nan ta akwati, ta wannan ranar, sai ya bayyana da gani, wannan ranar kamar wajen kasuwancin nan na (gobe) lahira, da gidan nan na garar baƙi na rahma, rayayyiya mai ƙayatarwa.
Sannan imani ya bayyana da ilimin nan na yaƙini, cewa ɗan itaciyar nan guda ɗaya wannan da yake bayyana a duban nan na gafala kamar jana’iza a saman bishiyar nan ta rayuwa bai zama jana’iza ba, a a shi fitar raina ce wannan da shi ne ya cancanci rayuwa ta har abada, da aka tanade shi don rayuwadawwamammiya daga kwararraɓaɓɓiyar sheƙarsa don shaƙatawa a tsakanin taurari.
49. Page
Sannanimani ya bayyana da sirrinsa cewa ƙasusuwana da turɓayar farkon halitta ta basuzama ƙasusuwa rududdugaggu ba wanda ba su da muhimmanci da ake tattake su a ƙasan ƙafafuwa,saidai cewa ita waccan turɓaya ƙofa ce ta rahma, kuma labulene na falon Aljanna.
Sannanhaƙiƙa imani ya bayyana da sirrin Alƙur’anihaƙiƙar duniya wannan da take jujjuyawaa bayana a cikin rashi da cikin duffan nan na rashi cewa duniya wadda take gangarowa a cikin waɗancanduffan a zahiri wani kashi ne na daga (maktubat alsamadaniyya) abubuwan rubutawa na mai abin nufi da buƙata, kuma takardune na zane-zane na tsarkakken sarki waɗanda aikinsu ya tuƙe, waɗanda ma’anoninsu suka cika, sannan suka bar natijojinsu a cikin samanmmu a maimakon kansu, sai ka yi sani da ilimi na yaƙini yadda duniya take.
50. Page
Sannanhaƙiƙa imani ya bayyana da hasken nan na Alƙur’ani, haƙiƙa kabari wannan da yakegaba na kuma yake zuba min ido, da babbar hanya da take miƙewa daga bayan kabari i zuwa abada ba kofar rijiyaba ce, bari, kofa ce i zuwa duniyar nan ta haske,kuma waccan babbar hanyar, bata zama hanya da take kaiwa zuwa rasuwa ba, ko zuwa duniyar nan ta rasuwa ba kai, itahanya ce zuwa samuwa da duniyar haske da rayuwar da arziki na har abada.
Ina faɗa haƙiƙa imani - don cewa shi ya bayyana wannan haƙiƙoƙi da surar da take gadar da cikakkiyar wadatar zuci - ya zama abin da yake ɗebe min kewar rayuwa da magani ga baƙƙan cikina da ɓacin raina.
Sannan haƙiƙa imani yana sanyawa a hannun wannan zaɓi na yanki – da yake dai-daitar zaɓin yanki ƙanƙani, wannan da a hannunsa ne akwai samunaikin na ɗan yanki – wasiƙa don ya danganta i zuwa iko da ba shi da ƙarshe,kumadon ya danganta zuwa rahma da ba ta da iyaka don tunkarar waɗannan maƙiyan da duffai da ba su da iyaka, bari imani ya zama wasiƙa a hannun wannan zaɓi na yanki.
Sannan haƙiƙa wannan makamin na mutum, wannan da shi ne zaɓi na yanki-shi a haƙiƙa gajiyayya ne mai, taƙaitawa, tauyayye- misalinsa misalin soja ne da yake
51. Page
tsayuwa da ayyuka da suke fi ƙarfinsa sau dubunnai idan ya yi amfani da ƙarfinsa wanda yake ɗan yanki ne da sunan daula,hakanan idan aka yi amfani da wannan zaɓi na yanki ƙanƙani da sunan mai gaskiya maɗaukaki a cikin hanyarsa da sirrin imani zai iyayiyuwa a gare shi samun aljanna da take da faɗin tafiya shekara ɗari biyar.
Sannan haƙiƙa imani yana ɗaukarragamar nan ta zaɓin ɗan yanki -wannan da ba ya iya zartawa zuwa ga zamanin da ya wuce da zamanin da zaizo- daga hannun jikina sai ya miƙa shi i zuwa zuciya da rai, sai wannan zaɓin na ɗan yanki ya fita daga yanki sai ya koma cikakke, kuma haka don cewa haƙiƙa kewayon nan na rayuwar rai da zuciya yana tattare da shekaru masu yawa da za su zo da shekaru masu yawa da suka wuce don kasancewarsu ba sa taƙaituwa a cikin zamanin da muke kaɗai, kamar yadda yake ga jiki.
Kuma yahauhawa -zaɓin nan na ɗan yanki- da hasken imani i zuwa kan ƙololuwar mafi nisan lokacin da zai zo, kuma ya gusar da tsorarraki , kamar yadda zai iya zartawa da ƙarfin imani i zuwa zurfin lokuta da suka wuce sai ya yaye duffunan nan na baƙin ciki.
52. Page
Ya ku tsofaffi waɗanda da kuke wahala da wahalhalun tsufa kamar ni,
tare da cewa mu masuimani ne kuma mun godewa Allah, tare da cewa a cikin imani akwai taskoki masu haske masu daɗi ababan so, masu taushi har zuwa wannan iyakar,tare da cewa tsufanmu yana koramu zuwa zuciyar wannan taskar sau da yawa; to yana kamata – babu kokwanto – kar mu yi ƙarar wannan tsufan na Imani; sai dai ya kamata mugode masa godiya mai yawa.
SA’ID NURSI


