HAКIКA TA FARKO
NAVIGATION
41. Page
HAКIКA TA FARKO
Babin Ubangijintaka da Masarauta
Wanda shi ne tajallin sunan Ubangiji
Shin abu ne mai yiwuwa ga sha'anin Ubangijintakada masarauta ta Allahntaka tasamar da irin wannan halitta tana mai kulawa da manufofi maɗaukaka ƙwarai da gaske,da wasu maƙasudai maɗaukaka saboda bayyana kamalolinta, sannan a ce ba ta da kyakkyawan sakamako ga muminai waɗanda suke sakawa waɗancan manufofi da maƙasudai da bautatuwa, ko kuma a ce bata da uƙuba ga ma'abota ɓata waɗanda suka sakawa waɗancan manufofi da maƙasudai da inkari da wulaƙantawa da riƙon sakainar kashi?


